GwamnatinTarayya Ta Ce Ta Kammala Dukkan Shirye-Shirye Don Sayar Da Dam Guda Shida Ga‘Yan Kasuwa Masu Zaman Kansu Da Kuma Mayar Da Shirin Ta Na Banki RayaMasana’antu. MinistanAyyukan Lantarki Da Gidaje, Babatunde Fashola Ya Sanar Da Hakan A Lokacin TaroKaro Na 29 Na Masu Ruwa Da Tsaki A Fannin Wutar Lantarki Da Aka Gudanar MinnaCikin Jahar Neja. YaCe, Manufar Ita Ce Ba Cibiyoyin Ilimi Da ‘Yan Kasuwa Dama. FasholaYa Kara Da Cewa, Wannan Duk Tsarin Gwamnati Ne Akan Kudurin Ta Na Kara Samar DaWuta A Karkara Da Shugaban Kasa Ya Amince Da Hakan A 2016. ABangaren Wutar Lantarki, Fashola Ya Kara Jaddada Cewar, Kamfanonin Samar DaWutar Sune Ke Kawo Cikas Akan Samar Da Wutar A Nigeria. AKarshe Ya Yi Nuni Da Cewar, Manyan Kalubale A Tsarin Samar Da Iskar Gas SunHada Da, Yadda Za A Samara Dashi Da Tura Shi Ganin Cewar A Yankin AkwaiMegawatts Data Kai Yawan 2,000.